Переходьте в офлайн за допомогою програми Player FM !
Ra'ayoyin masu saurare kan shirin maja tsakanin Atiku da Obi a zaɓen 2027
Manage episode 455211657 series 1151731
Tsohon mataimakain shugaban Najeriya kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 da ya gabata Atiku Abubakar da kuma ɗan takarar LP a 2023 Peter Obi na shirin haɗewa domin kawar da gwamnatin APC wadda a cewarsu ta gaza, lamarin da ke zuwa tun kafin kakar zaɓen na shekarar 2027.
Sai dai a martaninta, jam’iyyar APC ta ce babu wata haɗaka da za ta iya taka wa shugaba mai ci birki.
Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai.
Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin...
24 епізодів

Semua episode
×Ласкаво просимо до Player FM!
Player FM сканує Інтернет для отримання високоякісних подкастів, щоб ви могли насолоджуватися ними зараз. Це найкращий додаток для подкастів, який працює на Android, iPhone і веб-сторінці. Реєстрація для синхронізації підписок між пристроями.