Переходьте в офлайн за допомогою програми Player FM !
Ra'ayoyin masu saurare kan kifar da gwamnatin Al-Assad na Syria
Manage episode 454840192 series 1151731
A ƙarshen makon da ya gabata ne ƴan tawaye suka kifar da gwamnatin shugaba Bashar al-Assad na Syria da zuri’arsa suka shafe shekaru 50 su na mulki a ƙasar.
Rahotanni dai na cewa Al-Assad da iyalansa sun tsere daga ƙasar inda ake kyautata zaton cewa Rasha ta basu mafaka, lamarin da ƙasar Rashan ta musanta, yayin da ƙasashen duniya ke tofa albarkacin bakinsu.
Latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Hauwa Aliyu..
24 епізодів

Усі епізоди
×Ласкаво просимо до Player FM!
Player FM сканує Інтернет для отримання високоякісних подкастів, щоб ви могли насолоджуватися ними зараз. Це найкращий додаток для подкастів, який працює на Android, iPhone і веб-сторінці. Реєстрація для синхронізації підписок між пристроями.