'Taron Tsaro Zai Samar Da Zaman Lafiya a Arewa Maso Yamma'
Manage episode 425516359 series 3311743
Gwamnonin Arewa maso yamma suna wani babban a taron tsaro da nufin lalubo hanyar kawar da matsalar tsaro a yankin.
Hukumar Raya Kasashe ta Majalisar Dinkin Duniya ce ta shirya taron da hadin gwiwar Kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma domin hada kan gwamnatocin yankin.
Shin ta wace hanya gwamnonin za su iya cimma wannan buri? Ku biyo mu a cikin shirin Shirin Najeriya a Yau
654 епізодів