Rayuwar Maza Masu Fama Da Matsalar Rashin Haihuwa
Manage episode 455763082 series 3311743
Rashin haihuwa matsala ce da ke wargaza gidajen aure da dama a wannan zamani.
Da an samu shekara biyu zuwa uku bayan an daura aure ba tare da an samu karuwa ba za a fara yamadidi da matar a kan ba ta haihuwa.
Sai dai Likitoci sun ce maza ma ka iya fama da wannan larura saboda wasu dalilai.
Shirin Najeriya A Yau zai yi nazari ne a kan wadannan matsalolin da suke hana maza haihuwa.
717 епізодів