Переходьте в офлайн за допомогою програми Player FM !
Yadda mutane ke kauracewa yin gwaje-gwajen lafiya na wajibi
Manage episode 446134047 series 1003873
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon yayi duba ne kan ƙalubalen da fannin lafiya ke fuskanta na yadda ake gani a halin yanzu jama’a ke tsoro ko kuma kaucewa gwaje-gwajen lafiya ciki kuwa da har da wajibi da suka ƙunshi hawajini da nau’in jini ko kuma rukuninsa duk kuwa da muhimmancin hakan ga lafiyarsu.
A baya-bayan nan bincike ya gano yadda jama’a kan kaucewa yin gwaje-gwaje kama daga na wajibi ko kuma a lokacin kamuwa da cutuka, walau ko saboda tsoron gano wasu nau’in cutuka da ke tare da su ko kuma wani dalili na daban.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu......
22 епізодів

Усі епізоди
×Ласкаво просимо до Player FM!
Player FM сканує Інтернет для отримання високоякісних подкастів, щоб ви могли насолоджуватися ними зараз. Це найкращий додаток для подкастів, який працює на Android, iPhone і веб-сторінці. Реєстрація для синхронізації підписок між пристроями.