Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani.
…
continue reading
Nuestra visión es : Establecer el Reino de Dios.
…
continue reading
Tentang hari lalu, hari ini, mungkin bisa juga tentang hari nanti.
…
continue reading
Sebuah podcast bebas gak jelas yang insya allah update tiap minggu kalo ada ide. Kalo gak, yaudahlahya. Buat 17 tahun ke atas karena banyak bahasa kasar
…
continue reading
Welcome to Andrew Yau, where amazing things happen.
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Ambaliyar ruwa na ci gaba da raba dubban mutane tare da lalata dukiyoyi a fadin Najeriya. Ko a makon da ya gabata, wasu al’ummomi a Karamar Hukumar Mokwa dake Jihar Neja sun fuskanci irin wannan ambaliya da ta yi sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi masu yawa. Ko wadanne hanyoyi za a bi don kauce wa barnar ambaliya a Najeriya? Wannan n…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
Send us a text Shin wanne ya fi zafi – takaicin rasa matsuguni ko alhinin Rashin sanin halin da dan uwa na jini yake ciki? Wannan ne halin da wasu al’ummomi a Karamar Hukumar Mokwa ta Jihar Neja suke ciki, bayan da suka tsinci kansu tsamo-tsamo a tsakiyar wata mummunar ambaliyar ruwa. Wasu mutanen da dama dai sun yi batan dabo a wannan ibitila’i, w…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Rashin tsaro na cikin matsalolin da suke ci gaba da ci wa ’yan Najeriya da dama tuwo a kwarya, har a wannan lokaci da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yake cika shekara biyu a kan mulki. Wasu rahotanni da wasu kungiyoyi masu zaman kansu suka fitar dai sun koka da yadda suke ganin matsalar ta kara kamari a wadannan shekarun. Shirin Naj…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text A yau shekara biyu ke nan cif tun bayan da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya karɓi mulkin Najeriya a matsayin shugaban ƙasa na 16 tun bayan samun ‘yancin kai. Daya daga cikin abubuwan da shugaban kasar ya fara yi yayin jawabin karbar mulkin shi ne sanar da kawar da tallafin man fetur. Yayin da yake cika shekaru biyu, ana ci gaba da muhawa…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Najeriya tana cikin ƙasashen da suka fi yawan yara a duniya, a cewar Hukumar Kula da Kananan Yara ta Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF). Sai dai a cewar Hukumar ta UNICEF, kusan rabin wadannan yara suna fuskantar kalubale, kama daga cin zarafi zuwa rashin samun kulawa da dai sauran su. Wadannan matsaloli da yara suke fuskanta dai sun d…
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
Send us a text A tsarin mulkin dimokuraɗiyya, dangantaka tsakanin bangaren zartarwa da majalisun dokoki tana taka muhimmiyar rawa wajen gudanar da shugabanci a tsakanin al’umma. A galibin kasashe masu bin tsarin na dimokuraɗiyya, ’yan majalisa kan kasance masu wakiltar al’umma da kare muradunta, da sa ido da kuma bayar da shawarwarin da suka dace g…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Mene ne ya sa jiga-jigan ’yan siyasar Najeriya bangaren adawa suka zabi inuwar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) don hada hannu da nufin kawar da Shugaban Kasa Bola Tinubu da APC dagga mulki? Da daren Talata ne dai jigogin adawar, wadanda suka hada da tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar, da tsohon Gwamnan Jihar K…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Shekaru da dama kenan da hukumomin duniya ke gudanar da tarurruka da dama kan zakulo hanyoyin da za a kawo karshen dumamar yanayi a duniya. Dumama ko canjin yanayi na cigaba da barazana ga duniya, inda ake samun sauye sauye ga yanayi da wasu abubuwa da masana ke bayyana ka iya kara ta’azzara in ba’ayi wani abu a kai ba. Daya daga cik…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Kula da lafiya na nufin yin abubuwa da ke kare mutum daga kamuwa da cututtuka da kuma tabbatar da cewa jiki na aiki yadda ya kamata. Wannan ya haɗa da cin abinci mai gina jiki, motsa jiki akai-akai, da dai sauran su. Sai dai a wannan zamani ‘yan Najeriya ba kasafai suke kula da lafiyar jikin su ba, a mafi yawan lokuta ma sai ciwo ya …
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
Send us a text Daya daga cikin ginshikan tsarin dimokuradiyya shi ne zabi – bai wa jama’a dama su zabi abin da suke so, ko kuma wanda suke so ya shugabance su. Wannan ne ya sa daya daga cikin muhimman matakai a kafuwar tsarin shi ne zabe. Sai dai kuma abin tambaya shi ne, zabin ya hada har da na yin zabe ko kaurace masa? Mene ne matsayin tsarin dim…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Jam’iyyar NNPP wadda Dr. Boniface Aniebonam ya kafa a shekarar 2001, ta samu karfi sosai a Jihar Kano bayan tsohon gwamna Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya shiga cikinta a shekarar 2022 tare da mabiyansa na Kwankwasiyya. Shigowarsa ta farfado da jam’iyyar, inda ta samu gagarumar nasara a zaɓen 2023 ta hanyar lashe kujerar gwamna da wasu…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu (JAMB) ta yi amai ta lashe. Bayan ta musanta dukkan zarge-zargen da aka yi cewa tana da hannu a rashin kyawun sakamakon jarrabawar da ta shirya, Shugabanta ya fito ya amsa laifi. Yayin wata ganawa da ya yi da manema labarai, Farfesa Is-haq Oloyede ya ce dalibai 379,997 abin ya shafa, ku…
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Yau da GobeVOA
…
continue reading
Send us a text Wasu ’yan Najeriya sun yi Allah-wadai da wani umarni da Hukumar da ke Kula da Harkar Wutar Lantarki a Najeriya, wato NERC, ta bai wa kamfanonin rarraba wutar lantarki da su biya diyya ga abokan huldarsu da ke rukunin Band A. Hukumar ta NERC ta bai wa kamfanoni rarrabar wutar, wato DisCos, wannan umarni ne saboda rashin samar wa Band …
…
continue reading
Yau da Gobe shiri ne mai inganta rayuwar matasa cikin fadakarwa da ilmantarwa da kayatarwa, ya kuma karfafa mu su samun kaifin fahimtar matsalolin da suka addabe su, suka dabaibaiye su a wannan zamani. Shirin Yau da Gobe na zuwa sau biyar a mako, Litinin zuwa Jumma’a, daga karfe 4 da rabi na yamma zuwa karfe 5!Yau da Gobe ya hada komai, daga filin …
…
continue reading
Send us a text Alamu na nuna cewa galibin manoma a Najeriya suna da shakku a kan amfani da irin da aka sauya ƙwayoyin halittarsa. Hakan dai na faruwa ne duk da bayanan da wasu masana suka yi game da alfanun wannan iri wanda ake kira GMO ko Genetically Modified Organism a turance. Tuni dai wasu masanan, waɗanda suka shirya wani taron bita ga manema …
…
continue reading